Batun aure tsakanin masu jinsi iri daya, kawo karshen ba da shaidar kasa ga jariran da iyayensu ba ‘yan kasa ba, da kuma tasa ...
LAFIYARMU: Alkaluma daga kasashen duniya sun yi nuni cewa ‘yan uwa da dangi ne suke kula da bukatun sama da kaso 70% na ...
A shirin Nakasa na wannan makon, mun karbi bakuncin wani mai bukata ta musamman da ke aikin jarida a jihar Kogin Najeriya.
Gobarar dajin ta fara ne da safiyar ranar Laraba, kuma ta kone daruruwan kadadar bishiyoyi, sannan hayaki da burbushin toka ...
Hasashen fuskantar matsanancin sanyi a wunin yau Litinin ya sa Trump ya sa aka mai da bukin rantsarwar cikin majalisar ...
Ana sa ran milyoyin Amurkawa zasu kalli yadda Trump, mai shekaru 78, zai sake karbar rantsuwar kama aiki a sabon wa’adin ...
An sako mutane uku a rukunin farko na wadanda ake Garkuwa da su a Gaza haka kuma rukunin Falasdinawa na farko da ake tsare da ...
Zamu Tabbata mun yi aikin da zai shafe koma bayan Da Amurka ta fuskanta na shekaru hudu (4) a ranar farko da muka kama ...
Masana kimiyyar siyasa da ‘yan diflomasiyya a Afirka na sharhi kan dawowar shugaba Donald Trump kan karagar mulki. Wannan ya ...
Akalla mutane 600 ne ake sa ran za su halarci bikin da aka mayar Cikin Majalisar Dokokin Amurka saboda matsanancin sanyi ...